더 많은 노래 — Ado
설명
녹음 편곡, 프로듀서, 작사, 작곡: 키타니 타츠야
보컬 : Ado
믹싱 엔지니어 : 테루우치 노리카츠
가사 및 번역
원문
Gwanja
Ana kirana "Gwanja"
Wadansu na zagi na
Ni na sani sa an sha ruwan cikin kannan ake jan guga
Hey, hey
Suna ta cewa "Gwanja"
Wadansu na zagi na
Ni na sani cewa da ruwan ciki kannan ake ja guga
Suna ta cewa "Gwanja" (suna ta cewa Gwanja)
Wadansu na zagi na
Ashe annabi jika
Duka yake, ruwa magajin gora
In ka shuka, a cinye maka amfanin gona kadan ga aikin fara
Maikin ka shine za ka shigo ruwan ya nuna kata da kura
Shi koh masoyi ka, ko ta yaya zai iya yin ma kara
Giwa ta cen dawa zauna, saniya ko saura
Masoya kan zo guna, binciken wanene? Gwanja
(Wadansu na zagi na)
Tun daga kujeran nan ta tsakar gida
Na fara kirga masoya
Nadoki asha ruwa
Na zama, zuma kulum na tashi da gaiya
Sannan na gane iyawa ta gina farko tin daga koya
Tun ina karami, akan buri na ba ni da sanya
Yau ni ake wa kira, Gwanja, angon yayar su Rukkaya
Kai da ka san ni a bara ka zo bana ka kara kallon Gwanja
Suna ta cewa "Gwanja"
Wadansu na zagi na
Gwanja
Ana kirana "Gwanja"
Wadansu na zagi na
Kafin na sami kudi a da, na gasa sabar saba (saba)
Ni da kafafu na, ba ramin da ban haura ba
Wasu abokai na cen suke zafin nema, bazaya ban samu ba
Ni koh na ce, "Ko ba zan samu ba, a gida bazan zauna ba"
Yanzu gun da suke ya zuge, mota ta ma ba ta je gun ba
Sai sauka nai, na je a kafa, su kai ta mamaki wai ni ne Gwanja
Suna ta cewa "Gwanja" (suna ta cewa)
Kuma na saba yin saka, na je gaba a warwaremin tubka
Na saba umarni na juya, a karkata mani doka
Kafin na fara zama da masoya, wallahi na sha shaka
Na zama bakin ganga, kowa ya zo she ni zai doka
Na gode sarki, Allah, wanda ya sauya shika
Na fara yin waka, a ciki nata yadaga sunan Gwanja
(Ana kirana "Gwanja)
(Wadansu na zagi na)
한국어 번역
관자
아나 키라나 "관자"
와단스나 자기나
Ni na sani sa an sha ruwan cikin kannan ake jan guga
안녕, 안녕
순나 타 체와 "관자"
와단스나 자기나
Ni na sani cewa da ruwan ciki kannan ake ja guga
Suna ta cewa "Gwanja"(스나 타 cewa Gwanja)
와단스나 자기나
애쉬 안나비 지카
Duka yake, ruwa magajin gora
카 슈카에서, a cinye maka amfanin gona kadan ga aikin fara
마이킨 카 샤인 자 카 시고 루완 야 누나 카타 다 쿠라
시 코 마소이 카, 코 타 야야 자이 야 인 마 카라
Giwa ta cen dawa zauna, saniya ko saura
Masoya kan zo guna, binciken wanene? 관자
(와단스나 자기나)
Tun daga kujeran nan ta tsakar gida
나 파라 키르가 마소야
나도키 아샤 루와
나 자마, 주마 쿨룸 나 타시 다 가이야
산난 나 가네 이와와 타 지나 파르코 틴 다가 코야
툰 이나 카라미, 아칸 부리 나 바 니 다 산야
Yau ni ake wa kira, Gwanja, angon yayar su Rukkaya
Kai da ka san ni a bara ka zo bana ka kara kallon 관자
순나 타 체와 "관자"
와단스나 자기나
관자
아나 키라나 "관자"
와단스나 자기나
Kafin na sami kudi a da, na gasa sabar saba(사바)
니 다 카파푸 나, 바라민 다 반 하우라 바
Wasu abokai na cen suke zafin nema, bazaya ban samu ba
Ni koh na ce, "Ko ba zan samu ba, a gida bazan zauna ba"
Yanzu gun da suke ya zuge, mota ta ma ba ta je gun ba
Sai sauka nai, na je a kafa, su kai ta mamaki wai ni ne Gwanja
Suna ta cewa "Gwanja"(수나 타 cewa)
Kuma na saba yin saka, na je gaba a warwaremin tubeka
Na saba umarni na juya, 카르카타 마니 도카
카핀 나 파라 자마 다 마소야, 왈라히 나 샤 샤카
Na zama bakin Ganga, kowa ya zo she ni zai doka
Na gode sarki, Allah, wanda ya sauya shika
Na fara yin waka, a ciki nata yadaga sunan Gwanja
(아나 키라나 "관자)"
(와단스나 자기나)